iqna

IQNA

kasar Bangladesh
Tehran (IQNA) Dubban mutane ne suka gudanar da zanga-zanga a Dhaka babban birnin kasar Bangladesh a ranar Alhamis domin nuna adawa da kalaman batanci da wasu jami'an jam'iyyar da ke mulki a Indiya suka yi.
Lambar Labari: 3487427    Ranar Watsawa : 2022/06/16

Tehran (IQNA) A karon farko Majalisar Dinkin Duniya baki daya ta amince da wani kuduri na tallafawa tsirarun musulmin Rohingya da sauran tsiraru.
Lambar Labari: 3486577    Ranar Watsawa : 2021/11/18